Hajji a cikin Kur'ani / 1
IQNA – Kur’ani mai girma ya dauki aikin hajji a matsayin hakki na Allah a kan mutane, wanda ya wajaba a kan wanda ya samu damar tafiyar da dakin Allah.
Lambar Labari: 3493285 Ranar Watsawa : 2025/05/21
Wasu daga cikin fitattun malamai da alkalai na Masar sun fitar da sakonni daban-daban inda suka nuna alhininsu dangane da rasuwar Farfesa Abai tare da jaddada cewa: Ya kasance abin koyi maras misali a fagen tantance gasar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3493090 Ranar Watsawa : 2025/04/14
Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Al-Tayyib babban malamin cibiyar ilimi mafi girma ta Ahlu Sunnah a duniya ya ce; bikin maulidin Manzon Allah (SAW) shi ne mafi girma a cikin dukkanin bukukuwa da suke dauke da kamala ta dan adam.
Lambar Labari: 3486440 Ranar Watsawa : 2021/10/18